<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>538</hymn_number>
<title>Wanene Mai Ceto ? Ba Wani Mai Ceto LW538</title>
<lyrics>[V1]
 Wanene Mai Ceto ? Ba wani Mai Ceto
 Sai Yesu haifaffe kana yi mamaki
 To, bari in bishe ka, Allah ne ya aika da Jibrailu.

[V2]
 Ka za ki haifi ɗa, za a ce da shi Yesu,
 Shi ne Mai Ceto na duniya duka.
 Mu zo mu karɓa fa, mu zo mu karɓa fa.
 Ku yi ta murna don ceto ya zo.
 Kalma ya iso, mu karɓe shi.</lyrics>
</song>